Bangaren al'adun da fahasa;a ranar biyar ga watan safar na shekarar hijira kamariya ya yi daidai da ranar shahadar Hadarat Rukayya (S) kuma a wannan rana ta ashirin ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Istambul na kasar Turkiya za a gudanar da taron tunawa da wannan rana.