Bangaren kasa da kasa, Babban malamin gwamnatin gwamnatin Labanan Rashid Kabbani a cikin hudubar sallar juma’a a jiya, ya yi kakausar suka kan kai hari a kan mabiya addinin kirista da wasu da ba a san ko su wane ne suka yi ba a kan majami’ar Iskandariya ta kasar a lokacin gudanar da tarukan sabuwar shekarar miladiyya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na lorient an bayyana cewa, babban malamin gwamnatin gwamnatin Lbanan Rashid Kabbani a cikin hudubar sallar juma’a a jiya, ya yi kakausar suka kan kai hari a kan mabiya addinin kirista da wasu da ba a san ko su wane ne suka yi ba a kan majami’ar Iskandariya ta kasar a lokacin gudanar da tarukan sabuwar shekarar miladiyya ta wannan shekara.
Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka akwai bayanai da malamai daban-daban suka fitar da ke yin Allawadai da wannan danyen aiki, yayin da wasu suke kallon hakan a matsayin wata makida daga makiya musulunci, inda suke yin hakan domin haifar da rikici tsakanin muslmi da kuma kiristoci.
Malamin gwamnatin gwamnatin Lbanan Rashid Kabbani a cikin hudubar sallar juma’a a jiya, ya yi kakausar suka kan kai hari a kan mabiya addinin kirista da wasu da ba a san ko su wane ne suka yi ba a kan majami’ar Iskandariya ta kasar a lokacin gudanar da tarukan sabuwar shekara.
727849