IQNA

An Buga Tare Da Yada Lottafin Harkokin Tattalin Arzikin Musulunci A Malazia

12:59 - January 12, 2011
Lambar Labari: 2063574
Bangaren kasa da kasa, An buga tare da yada wani littafi na harkokin tattalin arziki muslunci da kuma shari'a a kasar Malazia, wanda zai zai taiamaka musulmi masu bahasi da nazari kan addini da kuma shari'arsa da tsarinas na tattalin arziki.


Kamfanin dillancin labaran kur'ani mai tsarki na iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo na Bernama an bayyana cewa, An buga tare da yada wani littafi na harkokin tattalin arziki muslunci da kuma shari'a a kasar Malazia, wanda zai zai taiamaka musulmi masu bahasi da nazari kan addini da kuma shari'arsa da tsarinas na tattalin arziki da ma koyarwarsa.

Bayanin ya ci gaba da cewa masana daga daman e suka bayar da tasu gudunmawar wajen rubuta wannan littafi, wanda ko shakka babu zai bayar da masaniya ga masu bukatar sanin matsayar musulunci kan harkokin tattalin arziki da cinikayya da kuma hukuncin shari'a kan hakan.

Buga tare da yada wani littafi na harkokin tattalin arziki muslunci da kuma shari'a a kasar Malazia, wanda zai zai taiamaka musulmi masu bahasi da nazari kan addini da kuma shari'arsa da tsarinas na tattalin arziki, zai taimaka matuka a bangarori daban-daban.

728551

captcha