IQNA

Shugaban Babban Bankin Labanon Ya Bukaci Kara Kason Musulmi A Bankin

Bangaren kasa da kasa:Riyad Salama shugaban babban bankin kasar Labanon a wani taro day a shafi harkokin kudi a kasashen musulmi a ranar laraba ashirin da biyu ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ya bukaci karfafawa da fadawa kason da ake warewa kasashen musulmi.




Kamfanin dillacin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Daily star ya watsa rahoton cewa; Riyad Salama shugaban babban bankin kasar Labanon a wani taro day a shafi harkokin kudi a kasashen musulmi a ranar laraba ashirin da biyu ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ya bukaci karfafawa da fadawa kason da ake warewa kasashen musulmi.Matukara aka yi aiki da wannan kira nasa ko shakka babu zai taimaka matuka gayya ta fuskoki da dama da kuma bawa musulmi da kasashensu dama da karfin guiwar sanin cewa ana damawa da su a wannan bangare na harkokin banki.


730153