Bangaren kasa da kasa, Wani baje kolin kayan fasahar Musulunci da aka yi a kasar amurka ya samu karbuwa a wajen dubban musulmi da ma wasu daga cikin mabiya addinai da suka halarci wurin, inda aka nuna wasu daga ababen fasaha na tarhin muslunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na darul hayat an bayyana cewa, wani baje kolin kayan fasahar Musulunci da aka yi a kasar amurka ya samu karbuwa a wajen dubban musulmi da ma wasu daga cikin mabiya addinai da suka halarci wurin, inda aka nuna wasu daga ababen fasaha na tarhin addini.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan baje koli na daga cikin muhimmai irina da aka gudanar a tarihin kasar Amurka, wanda ya ja hankulan masu gudanar da bincike kan trihin muslunci da fasaharsa a karnoni goma sha hudu da suka gabata, lamarin da ake ganin cewa zai kara wayar da kan mutane da dama dangane da matsayinsu a kansa a lokutan baya.
Wannan baje kolin kayan fasahar Musulunci da aka yi a kasar amurka ya samu karbuwa a wajen dubban musulmi da ma wasu daga cikin mabiya addinai da suka halarci wurin, inda aka nuna wasu daga ababen fasaha na tarhin muslunci akamr yadda malamai suka tabbatar.
731021