IQNA

Zama Kan Muhimman Batutuwa Da Suka Dnaganci Lamurran Musulunci A India

16:06 - January 17, 2011
Lambar Labari: 2066269
Bangaren siyasa zamantakewa, An gudanar da zaman kan lamurran musulunci a kasar India daka waje kare gaskiya da kira zuwa ga tauhidin Allah madaukakin sarki daga cikin muhimman lamurra na jiran Imamul Hujja (AS) kamar yadda makarantar ahlul bait (AS) ta koyar da mabiyanta a taswon tarihin Musulunci.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jami'ar kasar Pakistan an bayyana cewa, daya daga cikin manyan laman addinin muslunci kuma jagira daga cikin jagrorin mabiya mazhabar iyalan gidan gidan manzon Allah a kasar Pakistan Zahid Ali Zahidi ya bayyana cewa, yin Tsayin daka waje kare gaskiya da kira zuwa ga tauhidin Allah madaukakin sarki daga cikin muhimman lamurra na jiran Imamul Hujja (AS) kamar yadda makarantar ahlul bait (AS) ta koyar da mabiyanta a taswon tarihi.

Malamin ya ci gaba da cewa zuwan Imamul hujja n afaga cikin muhimman lamurra a cikin addinin muslunci, domin kuwa zuwansu shi ne zai kammala sakon da manzon Allah (SAW) ya zowa duniya da shi, kuma bin tafrki da kiransa shi bin hakikanin sakon da manzon tsira (SAW) ya da shi.

Kasar Pakistan na daya dag a cikin kasashen da suke da mabiya tafrakin iyalan gidan manzon Allah da dama, wadanda suke sadaukantara domin isar da haske da kiran iyalan gdan manzo.

730940


captcha