Bangaren ilimi da tunani:jarumi ba kowa ne face wanda yake jurewa hanawa kansa aikata sabo da sake aikata shi.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Ayatullahi Ali Rida A'arafi shugaban jami'ar Almustapha (SWA) al'alamiya a daren ranar ashirin da shidda ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a wani zaman tafsiri da tarbiya a wani babban ginin Hauzar ilimi ta hausa ilimi ta birnin Qum a cikin jawabin day a gabatar ya bayyana shi tsauro da fargaba wani lamari ne na hakika amma kuma babu jarumi kamar wanda ya hana kansa sake aikata sabo .
732151