Bangaren al'adu da fasaha: a wani sabon karo an fara kaddamar da zagon koyar da harshen farisanci a kasar Koweiti a wannan lokaci na sanyi kuma za a koyar da mabukata tun daga farko kasar kuma ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun Iran a wannan kasa ya shirya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a wani sabon karo an fara kaddamar da zagon koyar da harshen farisanci a kasar Koweiti a wannan lokaci na sanyi kuma za a koyar da mabukata tun daga farko kasar kuma ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun Iran a wannan kasa ya shirya.Gudanar da irin wannan zangon karatu a kara irin wannan ta larabawa ko shakka babu zai taimaka wajen kara kusanci a tsakanin al'ummomin kasashen biyu ta fuskoki da dama kama daga zamantakewa;al'adu ,ili,siyasa da diplaumasiya.
731737