Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta amince da gina wasu sabbin matsugunnan yahudawa 'yan kaka gida a yankin gabacin birnin Qods, wanda majalisar dinkin duniya ta bayyana hakan da cewa ya sabawa dukkanin ka'idoji da dokoki.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait KUNA an bayyana cewa, Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta amince da gina wasu sabbin matsugunnan yahudawa 'yan kaka gida a yankin gabacin birnin Qods, wanda majalisar dinkin duniya ta bayyana hakan da cewa ya sabawa dukkanin ka'idoji da dokoki na kasa da kasa.
Rahoton ya ce yanzu haka gwamnatin natanyaho ta gudanar da zamanta dangane da wannan batu, kuma dukkanin ministocin da suke cikin gwamnatinsa sun amince da hakan, duk kuwa da ficewar da wasu daga cikin ministocin jam'iyar labour suka yi daga cikin gwamnatin tasa.
Haramtacciyar kasar Isra'ila ta amince da gina wasu sabbin matsugunnan yahudawa 'yan kaka gida a yankin gabacin birnin Qods, wanda majalisar dinkin duniya ta bayyana hakan da cewa ya sabawa dukkanin ka'idoji da dokoki da aka shinfida.
731884