Bangaren harkokin kur'ani : kasuwar baje kolin alluna da aka yiwa zanan ayoyin kur'ani da hadisai ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayan gidansa da aka bawa taken aljannonin And kuma ana gudanar da wannan kasuwar ce a Galeri da ke birnin Oman fadar mulkin kasar ta Jodan.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ne bayan nakaltowa daga majiyar labarai ta Aljazira ya watsa rahoton cewa; kasuwar baje kolin alluna da aka yiwa zanan ayoyin kur'ani da hadisai ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayan gidansa da aka bawa taken aljannonin And kuma ana gudanar da wannan kasuwar ce a Galeri da ke birnin Oman fadar mulkin kasar ta Jodan.Wannan kasuwar baje kolin da aka fara tun ranar ashirin da daya ga watan dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya har zuwa ranar ashirin ga watan Bahman mai kamawa.
732785