Bangaren al'adu da fasaha:taron da aka bawa taken Musulunci da Ahlul Baiti 9AS) da aka fara a ranar ashirin da bakwai ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da daya a yankin Bala Ganj da ke birnin Lakhunu da Indiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa; taron da aka bawa taken Musulunci da Ahlul Baiti 9AS) da aka fara a ranar ashirin da bakwai ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da daya a yankin Bala Ganj da ke birnin Lakhunu da Indiya.A wajan wannan taro masana da manyan malamai na ahlul sunna ne za su yi nazari da bincike kan Musulunci da ahlul baiti.
732635