IQNA

An Canja Lokacin Watsa Shirin Nan Tarihin Mukhtar A Tashar Larabci

16:37 - January 20, 2011
Lambar Labari: 2067891
Bangaren kasa da kasa, Bisa la'akari da gagarumar karbuwar da shirin fim din nan na rayuwar Mukhtar ya samu daga masu fahimtar larabci a sassa duniya, musamman ma a cikin kasashen larabawa, an canja lokacin gabatar da shiri.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar fina-finai ta Ifilm cewa, bisa la'akari da gagarumar karbuwar da shirin fim din nan na rayuwar Mukhtar ya samu daga masu fahimtar larabci a sassa duniya, musamman ma a cikin kasashen larabawa, an canja lokacin gabatar da shiri wato za a rika nuna fim din da wuri domin masu shawar kallo.

Bayanin ya ci gaba da cewa, tashar talabijin ta Ifilm it ace babbar tashar da ke nuna fina-finan muslunci, da kuma na al'adun kasashen musulmi, wadda take samun karbuwa daga larabawa da kuma masu fahimtar harshen larabci, bisa lakari da cewa fina-finan da aka dauka a cikin wani harshe ana mayar da su a cikin a harshe larabci.

Wannan la'akari da gagarumar karbuwar da shirin fim din nan na rayuwar Mukhtar ya samu daga masu fahimtar larabci a sassa duniya, musamman ma a cikin kasashen larabawa, an canja lokacin gabatar da shiri kafin lokacinsa na kowace rana.

733627


captcha