IQNA

An Gudanar Da Taron Girmama Daliban Kur'ani A kasar Saudiyya

16:37 - January 20, 2011
Lambar Labari: 2067893
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da wani babban taro na girmamma daruruwan dalibai mahardata kur'ani mai tsarki a kasar Saudiyya, wanda ya gudana a birnin Jidda tare da halartar wasu daga cikin jami'an gwamnati da kuma wakilan cibiyoyin kur'ani na kasar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Arab news an habarta cewa, An gudanar da wani babban taro na girmamma daruruwan dalibai mahardata kur'ani mai tsarki a kasar Saudiyya, wanda ya gudana a birnin Jidda tare da halartar wasu daga cikin jami'an gwamnati da kuma wakilan cibiyoyin kur'ani na kasar ta Saudiyya.

Wani fitaccen masani na kasar saudiyya Anwar Sabri da ya halarci wurin taron ya bayyana cewa, abin mamaki shi ne yadda wasu daga cikin da;libai 'yan kasar India da Pakistan da yarensu na asali ba larabci ba ne suka gudanar da hardar mai kyau da ta fit a 'yan kasar.

Gudanar da wani babban taro na girmamma daruruwan dalibai mahardata kur'ani mai tsarki a kasar Saudiyya, wanda ya gudana a birnin Jidda tare da halartar wasu daga cikin jami'an gwamnati da kuma wakilan cibiyoyin kur'ani na kasar, na da babban muhimmanci.

733511




captcha