IQNA

An Bude Wata Tashar Talabijin Ta Musulunci A Kasar Rasha

16:36 - January 20, 2011
Lambar Labari: 2067894
Bangaren kasa da kasa, An bude wata tashar talabijin ta mabiya addnin muslunci a kasar Rasha, wanda gwamnatin kasar ta dauki nauyin samarwa da nufin kara kusanto da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai na kasar, wanda kuma za a bude tashar a hukumance nan da watanni biyu masu zuwa.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na muslimness an bayyana cewa, an bude wata tashar talabijin ta mabiya addnin muslunci a kasar Rasha, wanda gwamnatin kasar ta dauki nauyin samarwa da nufin kara kusanto da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai na kasar, wanda kuma za a bude tashar a hukumance nan da watanni biyu masu zuwa a na gaba.

Bayanin ya ci gaba da cewa kasar Rahsa tana daya daga cikin kasashen da suke gabacin nahiyar Asia da suke da musulmi da dama idan aka kwatanta da sauran wasu kasashen yankin, inda take da musulmin da yawansu ya kai miliyan ashirin.

Bude wata tashar talabijin ta mabiya addnin muslunci a kasar Rasha, wanda gwamnatin kasar ta dauki nauyin samarwa da nufin kara kusanto da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai na kasar, wanda kuma za a bude tashar a hukumance.

733508

captcha