Bangaren kasa da kasa, An kawo karshe bababn taron nan da aka gudanar a birnin Najaf mai alfarma na kasar Iraki a matsayi na kasa da kasa, kan tattaunawar mabiya addinai, wanda ya samu halartar masana dam alai gami da wakilan kungiyoyi da daman a duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin ta Alkausar an bayyana cewa, an kawo karshe bababn taron nan da aka gudanar a birnin Najaf mai alfarma na kasar Iraki a matsayi na kasa da kasa, kan tattaunawar mabiya addinai, wanda ya samu halartar masana dam alai gami da wakilan kungiyoyi da daman a duniya baki daya.
Shugaban kwanitin day a jagoranci shirya zaman taron na kasa da kasa tare da hadin gwiwar cibiyar bunkasa ala'du da ilimin Musulunci ta duniya Farhan Sa'idi ya bayyana cewa, hakika shirin ya samu gagarumar nasara, inda aka kammala taron tare da fahimtar juna tsaknain mabiya addinai da suka halarci wurin.
An kawo karshe bababn taron nan da aka gudanar a birnin Najaf mai alfarma na kasar Iraki a matsayi na kasa da kasa, kan tattaunawar mabiya addinai, wanda ya samu halartar masana dam alai gami da wakilan kungiyoyi da daman a duniya.
733468