IQNA

Gasar Kur'ani Ta Ta Kasa Da Kasa A Mashhad Tana Daga Cikin Irinta Masu Wahala

10:15 - January 23, 2011
Lambar Labari: 2068969
Bangaren kasa da kasa, Anas Hashim Mashhadani mahardacin dukkanin kur'ani mai tsarki dag akasar Qatar, da ya halarci gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da ta kebanci daliban jami'a a birnin Mashhad ya bayyana cewa, gasar ta yi wahala matuka, bisa la'akari da wadanda suka halarci gasar gogaggu ne.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta hada shi da Anas Hashim Mashhadani mahardacin dukkanin kur'ani mai tsarki dag akasar Qatar, da ya halarci gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da ta kebanci daliban jami'a a birnin Mashhad ya bayyana cewa, gasar ta yi wahala matuka, bisa la'akari da wadanda suka halarci gasar gogaggu ne da suka fito daga kasashen duniya daban-daban.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan mahardaci ya bayyana matukar mamakinsa dangane da yadda gasar ta samu halartar makaranta da mahardata daga kasashen duniya, sabanin abin da aka yi zato da farko, y ace hakan ya yi matukar burge shi, kuma a cewarsa gudanar da irin wannan gasa zai taimaka wajen kara karfafa gwiwar masu shiga gasa.

Anas Hashim Mashhadani mahardacin dukkanin kur'ani mai tsarki dag akasar Qatar, da ya halarci gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da ta kebanci daliban jami'a a birnin Mashhad ya bayyana cewa, gasar ta yi wahala matuka, bisa la'akari da wadanda suka halarci gasar sun kware sosai.

734497





captcha