Bangaren kasa da kasa, shugaban bangaren kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah a yankin kudancin Labanan Sheikgh Nabil Kawuk ya bayyana cewa, irin matsayi da karfin fada a ji da Aurka ta ke da shi a yankin gabas ta tsakiya yana ci gaba da raguwa a kowane lokaci a tsakanin al'ummomin yankin.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kasar Labanan Al'an an bayyana cewa, shugaban bangaren kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah a yankin kudancin Labanan Sheikgh Nabil Kawuk ya bayyana cewa, irin matsayi da karfin fada a ji da Aurka ta ke da shi a yankin gabas ta tsakiya yana ci gaba da raguwa a kowane lokaci a tsakanin al'ummomin yankin, har ma da wadanda kan yi biyayya ido rufe gare ta.
Malamin ya ci gaba da cewa duk da irin matakan da Amurka ta dauka na tunzura wasu daga cikin yaranta a kasar Labanan kan kisan gillan da aka yi wa Rafiq Hariri, da nufin yin amfani da hakan wajen cimma manufofinta na siyasa, amma wannan makida ba ta cimma nasara ba, domin hakan bai bar wani tasiri ba.
Shugaban bangaren kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah a yankin kudancin Labanan Sheikgh Nabil Kawuk ya bayyana cewa, irin matsayi da karfin fada a ji da Aurka ta ke da shi a yankin gabas ta tsakiya yana ci gaba da raguwa a kowane lokaci a tsakanin al'ummomin yankin baki daya.
735517