Bangaren tunani da ilimi: littafin Holokost da aka tabbaka kan al'ummar Gaza a mahangar dokokin kasa da kasa an wallafa shi da watsa shi a birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanon kuma ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci a kasar ta Labanon ya dauki nauyin wallafawa.
Kamfanin da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; littafin Holokost da aka tabbaka kan al'ummar Gaza a mahangar dokokin kasa da kasa an wallafa shi da watsa shi a birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanon kuma ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci a kasar ta Labanon ya dauki nauyin wallafawa.A cikin wannan littafi an yi bayani dalla dalla kan yadda aka take hakkokin al'ummar yankin zirin gaza da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi da kuma yadda gwamnatoci na kasashen duniya da hukumomi na kasa dakasa suka yi gum da bakinsu bas u cewa komi kan yadda aka take dokokin kasa da kasa.
735407