Bangaren nazari da ilimi:Hujjatul Islam walmuslim said Sarullahi Zahuri a wani taron juyayin zagayowar ranar arba'in na shahadar Imam Huseini a masallacin Imam Hasan Askari (AS) a yammacin Kabul ya yi huduba ga al'umma da cewa; ku tashi daga barci kar ku bawa makiya mafaka da dama hanyar cin fuska kan malamai da abubuwa masu daraja na musulmi.