IQNA

Taron Gabatar da Hafiz Da Firdaus A Filipine

12:58 - January 27, 2011
Lambar Labari: 2071060
Bangaren al'adu da fasaha: Husein Divsalar mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran akasar Filipines shi ne ya bada labarin gudanar da wannan taro wanda a cikinsa za ayi bayani dalla-dalla kan fitattun masu adabin farisanci da suka gabata a kasar Iran Hafiz da Firdausi.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Husein Divsalar mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran akasar Filipines shi ne ya bada labarin gudanar da wannan taro wanda a cikinsa za ayi bayani dalla-dalla kan fitattun masu adabin farisanci da suka gabata a kasar Iran Hafiz da Firdausi.Gudanar da irin wannan taron zai taimaka wajan sanin irin rawar da wadannan mawaka biyu suka taka ta fuskoki da dama musamman ta fuskar adabin Farisanci da salon magana a cikin wannan harshe na farisanci.

736875
captcha