IQNA

Babban Jan Aikin Da Ya Rataya A Wuyan Ofishin Yada Al'adun Iran Shi Ne …

Bangaren kur'ani: ofishin da ke kula da yada addini na jamhuriyar Musulunci karkashin koyarwar Alkur'ani da koyarwar addinin Musulunci shi ne yada al'adun Musulunci da na juyin juya halin Musulunci da jagoran juyin Imam Khomeini ® ya yi saboda haka wakilan hukumar yada al'adun Iran a ketare ya rataya wuyanta ta yada al'adun kur'ani mai girma a ciki da wajan kasar ta Iran.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; ofishin da ke kula da yada addini na jamhuriyar Musulunci karkashin koyarwar Alkur'ani da koyarwar addinin Musulunci shi ne yada al'adun Musulunci da na juyin juya halin Musulunci da jagoran juyin Imam Khomeini ® ya yi saboda haka wakilan hukumar yada al'adun Iran a ketare ya rataya wuyanta ta yada al'adun kur'ani mai girma a ciki da wajan kasar ta Iran.Muhammad Bakir Khurram Shah shugaban hukumar yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a ketare ne a wata tattaunawa da kamfanin dillancin labarai na ikna ya bayyana haka.


736797