Bangaren al'adu da fasaha :a birnin Delhi na kasar Indiya an fara wani sabon zangon karatun Farisanci ga mabukata da ofishin kula da al'adun jamhuriyar Musulunci da yadawa a kasar ya shirya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a birnin Delhi na kasar Indiya an fara wani sabon zangon karatun Farisanci ga mabukata da ofishin kula da al'adun jamhuriyar Musulunci da yadawa a kasar ya shirya.
A jawabin da ya gabatar mai kula da ofishin ya yi bayani dalla-dalla kan muhimmancin hakan da kuma yadda ya kamata masu neman ilimi da bunkasar al'adu su bada himma kan hakan.
736705