IQNA

Azhar Ta Yi Watsi Da Gasar Bincike Kan Ilmomin Musulunci Ta Tunisia

18:52 - January 29, 2011
Lambar Labari: 2072017
Bangaren kasa da kasa, Jami'ar Azhar ta kasar Masar ta yi da batun shirya gasar bincike kan ailmomin Musulunci ta kasar Tunisia wadda tsohon shugaban kasar Zainul abiding bin Ali ya shirya kafin hambarar da shi daga kan karagar mulkin kasar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jardar kasar masar ta yau sabi a na bayyana cewa, Jami'ar Azhar ta kasar Masar ta yi da batun shirya gasar bincike kan ailmomin Musulunci ta kasar Tunisia wadda tsohon shugaban kasar Zainul abiding bin Ali ya shirya kafin hambarar da shi daga kan karagar mulkin kasar, sakamakon zanga-zangar kyamar mulkin kama karya.

Bayanin ya ci gaba da cewa jami'ar Azhar ce kan shirya wannan gasa kamar yadda aka saba gudanar a kowace sheakara, daga bisani kuma bayan kammala gasar da harhada dukkanin abubuwan da aka gudanar da bincike kansu, sai a ftar da mutumin da ya lashe gasar.

Jami'ar Azhar ta kasar Masar ta yi da batun shirya gasar bincike kan ailmomin Musulunci ta kasar Tunisia wadda tsohon shugaban kasar Zainul abiding bin Ali ya shirya kafin hambarar da shi daga kan karagar mulkin kasar Tunisia.

737580






captcha