Bangaren kasa da kasa, Sayyida Fatima Zahra (AS) ta kasance mace mai misilta koyarawar addinin Musulunci na asali da manzon Allah (SAW) ya zo da shi daga madaukakin sarki ta hanyar aikata umurnin Allah da haninsa a cikin dukkanin harkar rayuwarta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labar da ya nakalto daga cibiyar bincike kan rbuce-rubucen Imam Musa Sadr, an nazari kan littafinsa da ya rubuta kan rayuwar Fatima Zahra, inda ya bayyana cewa Sayyida Fatima Zahra (AS) ta kasance mace mai misilta koyarawar addinin Musulunci na asali da manzon Allah (SAW) ya zo da shi daga madaukakin sarki ta hanyar aikata umurnin Allah da haninsa a cikin dukkanin harkar rayuwarta baki daya.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan littafi ya mar da hanakali ne kan wasu bangarori na rayuwarta, musamman yadda ta kasance abin koyi ga dukkanin talikai wajen aikata hakikanin koyarwar manzon Allah (SAW) kasantuwarsa haske da Allah ya saka a cikinsa domin fitar da tsatson limaman shiriya amincin Allah ya tabbata a gare su.
Sayyida Fatima Zahra (AS) ta kasance mace mai misilta koyarawar addinin Musulunci na asali da manzon Allah (SAW) ya zo da shi daga madaukakin sarki ta hanyar aikata umurnin Allah da haninsa a cikin dukkanin harkar rayuwarta duka.
737123