Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan yadda dalibai za su iya yin hardar kur'ani mai tsarki ta hanyoyi masu sauki a kasar Maurtania, wanda cibiyar bunkasa ayyukan kur'ani ta birnin Nuwak shut a dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanr gizo na ami an bayyana cewa, An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan yadda dalibai za su iya yin hardar kur'ani mai tsarki ta hanyoyi masu sauki a kasar Maurtania, wanda cibiyar bunkasa ayyukan kur'ani ta birnin Nuwak shut a dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a birnin.
Babban daraktan cibiyar Muhammad Amin ya bayyana cewa, suna yin iyakacin kokarinsu wajen ganin sun samar da hanyoyi na taimaka matasa masu bukatar koyon karatun kur'ani mai tsarki da kuma harda, amma a halin yanzu shirin ya kebani harda ne kawai, amma daga bisani hakan ba zai hana gudanar dawasu shirye-shiren na bayar da horon karatu ba..
Fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan yadda dalibai za su iya yin hardar kur'ani mai tsarki ta hanyoyi masu sauki a kasar Maurtania, wanda cibiyar bunkasa ayyukan kur'ani ta birnin Nuwak shut a dauki nauyin shiryawa da gudanarwa zai karfafa gwiwar masu sha'awar karatun kur'ani da harda a kasar.
737513