Bangaren kasa da kasa, Bankin muslunci a karon farko ya fara gudanar da ayyukansa a tsibirin Moritious, da nufin karfafa harkokinsa na kasuwanci da saka hannayen jari tsakaninsa da sauran bankuna da kuma cibiyoyin kasuuwanci na kasar, lamarin da ya gagarumar garbuwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dillancin labaran Reauters an bayyana cewa, bankin muslunci a karon farko ya fara gudanar da ayyukansa a tsibirin Moritious, da nufin karfafa harkokinsa na kasuwanci da saka hannayen jari tsakaninsa da sauran bankuna da kuma cibiyoyin kasuuwanci na kasar, lamarin da ya gagarumar garbuwa daga al'ummar da ke rayuwa a tsibirin.
Rahoton ya kara da cewa bisa la'akari da karbuwar da bankin musluncin ya samu, nan ba da jimawa ba babban bankin kasar zai kaddamar da bankin muslunci a hukumance, tare da kira ga dukkanin masu bukatar yin mu'amala wannan banki ta kasuwanci da saka hannayen jari.
Bankin muslunci a karon farko ya fara gudanar da ayyukansa a tsibirin Moritious, da nufin karfafa harkokinsa na kasuwanci da saka hannayen jari tsakaninsa da sauran bankuna da kuma cibiyoyin kasuuwanci na kasar, lamarin da ya samu karbuwa daga mutane.
738620