Bangaren al'adu da fasaha, Za a gina wani katafaen masallci tare da wata bababr cibiyar harkokin Musulunci a birmnin Pula na kasar Crotia, wanda aikin gininsa zai fara a cikin shekara ta 2012, da za a fara kashe makudan kudade har yoru miliyan biyu domin fara aikinsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Istodyukan an bayyana cewa, za a gina wani katafaen masallci tare da wata bababr cibiyar harkokin Musulunci a birmnin Pula na kasar Crotia, wanda aikin gininsa zai fara a cikin shekara ta 2012, da za a fara kashe makudan kudade har yoru miliyan biyu domin fara aikinsa nan da shekara daya.
Bayanin ya ci gaba da cewa kasar Crotia tan adaya cikin kasashen gabacin turai da musulmi suka fuskanci matsaloli da dama tun bayan yakin Bosnia, amma daga bisani musulmi sun fara samu hakkokinsu daga gwamnati, musamman lamurra da suka dangaci harkokin addininsu da zamanatakewa.
Gina wani katafaen masallci tare da wata bababr cibiyar harkokin Musulunci a birmnin Pula na kasar Crotia, wanda aikin gininsa zai fara a cikin shekara ta 2012, da za a fara kashe makudan kudade har yoru miliyan biyu domin fara aikinsa, hakan na gagarumin muhimmanci ga musulmin yankin.
738325