Bangaren al'adu da fasaha:an yi bayani dalla-dalla a taron Armeniya kan abubuwa na musamman da juyin juya halin Musulunci na Iran ya kumsa a wani shiri na musamman kan al'adu a ranekun goma na nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran .
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna ne ya watsa rahoton cewa; an yi bayani dalla-dalla a taron Armeniya kan abubuwa na musamman da juyin juya halin Musulunci na Iran ya kumsa a wani shiri na musamman kan al'adu a ranekun goma na nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran . Masana da kwararru da kuma masu nazari kan ilimi da kuma marubuta sun yi bayai da sharhi kan irin abubuwan da juyin juya halin Musulunci na Iran ya kumsa da kuma yadda wannan juyin juya halin Musulunci da imam Khomeini ® ya jagoranta ya kumsa da kuma dalilan day a say a cimma nasarori.
739355