Bangaren kur'ani: shugaban hukumar da ke kula da akida da siyasa ya bayyana cewa; kamar yadda tsarin karba karba yake na babbar rundunar soji za su halarci gasar karatun kur'ani a kasar Saudiya kuma wannan gasar za a gudanar da ita ne a karshen watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a bbirnin makka harzuwa tsakiyar watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in.