IQNA

Bukin Zagayowar Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Cana

Bangaren al'adu da fasaha: a daidai wannan lokaci na zagayowar kwanani koma na nasarar juyin juya halin Musulunci a ira bayan shekaru talatin da biyu da gwagawarmaya da tsayin daka da juriyar da al'ummar Iran suka nuna ta ci nasara karkashin kokarin al'ummar Iran za a gudanar da bukin tunawa da wannan rana a Cana da aka fara tun sha daya ga watan Bahman na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a ofishin jakadancin jamhuriyar musuluncin Iran a kasar.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a daidai wannan lokaci na zagayowar kwanani koma na nasarar juyin juya halin Musulunci a ira bayan shekaru talatin da biyu da gwagawarmaya da tsayin daka da juriyar da al'ummar Iran suka nuna ta ci nasara karkashin kokarin al'ummar Iran za a gudanar da bukin tunawa da wannan rana a Cana da aka fara tun sha daya ga watan Bahman na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a ofishin jakadancin jamhuriyar musuluncin Iran a kasar. Kamar kasar Cana a kasashe da dama daga cikin kasashen duniya musamman a ofisoshin jakadancin Iran a wadannnan kasashen ana gudanar da irin wannan buki na murnar wannan rana ta nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran.


741411