IQNA

Kasuwar Baje Kolin Littafe Ta Jamhuriyar Musulunci Na Iran A Suriya

Bangaren al'adu da fasaha:ofishin jakadancin jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke kasar Suriya ne a daidai wannan lokaci na tunanawa da zagayowar shekaru talatin da biyu na nasarar juyin juya halin ya shirya babbar kasuwar baje kolin littafai na jamhuriyar Musulunci ta Iran.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; ofishin jakadancin jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke kasar Suriya ne a daidai wannan lokaci na tunanawa da zagayowar shekaru talatin da biyu na nasarar juyin juya halin ya shirya babbar kasuwar baje kolin littafai na jamhuriyar Musulunci ta Iran. A wajan wannan kasuwar baje kolin kimanin marubuta talatin ne yan Iran da na labanon da kuma na suriya zasu baje kolinsu.

741359