IQNA

Komitin Tsakiya Na Musulmin Tailand Sun Shirya Kasuwar Baje Koli Ta Kere-kere

Bangaren al'adu da fasaha; cibiyar kere-kere dayawan bude ido da ke kuduncin Tailand a ranar alhamis sha hudu ga watan Bahaman na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara karakashin komitin tsakiya na musulmin wanan kasa suka gudanar da kasuwar baje koli.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; cibiyar kere-kere dayawan bude ido da ke kuduncin Tailand a ranar alhamis sha hudu ga watan Bahaman na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara karakashin komitin tsakiya na musulmin wanan kasa suka gudanar da kasuwar baje koli.Burin gudanar da wannan kasuwar shi ne ilmantar da jama'a irin ayyukan da suke aiwatarwa .

741478