IQNA

Makon Al'adun Iran A Sudan Kan Zagayowar Nasarar Juyin Juya Hali

Bangaren al'adu da fasaha; Hukumar da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a duniya daga ranar ashirin ga watan Bahman na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ta babban dakin taro na Alshabab wal'atfal da ke birnin Kartum fadar mulkin kasar Sudan ta shirya makon hadin al'adu a kasar.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Hukumar da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a duniya daga ranar ashirin ga watan Bahman na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ta babban dakin taro na Alshabab wal'atfal da ke birnin Kartum fadar mulkin kasar Sudan ta shirya makon hadin al'adu a kasar.


742182