Bangaren siyasa da zamantakewa; a daidai lokacin da Haramtacciyar kasar Isra'ila da Amerika ke kara tsanantuwa da halin rikici cikin gida a kasar Masar,jabahatul Amal Islami da ke kasar Labanon ta bukaci masu zanga-zangar a kasar Masar da su kawo karshen ayyukan ofishin jakadancin Haramtacciyar kasar Isra'ila da ke birnin Alkahira fadar mulkin kasar da kuma kuma fitar da jakadan Haramciyar kasar ta Isra'ila da ke Masar din.