Bangaren al'adu da fasaha:karkashin kulawar ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Labanon tare da hadin guiwar kungiyoyin adabi da al'adu na maitadi Alfikir waladab a ranar asabar sha biyar ga watan Bahman na wannnan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a dakin taro na zamantakewa kuma cibiyar ala'adu ta Basil Asad a garin Sur ya shirya wani gagaramin taron bukin tunawa da nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; karkashin kulawar ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Labanon tare da hadin guiwar kungiyoyin adabi da al'adu na maitadi Alfikir waladab a ranar asabar sha biyar ga watan Bahman na wannnan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a dakin taro na zamantakewa kuma cibiyar ala'adu ta Basil Asad a garin Sur ya shirya wani gagaramin taron bukin tunawa da nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran.A gurin wannan buki ankwai masana da manyan malamai na addini da suka halarci gurin wannan buki tare da gudanar da jawabai masu gamsarwa kan juyin juya halin Musulunci na Iran.
743432