Bangaren kasa da kasa;:Irina Buku babban sakataren hukumar yada ilimi da al'adu na majalisar dinkin duniya Yunesko a ranar sha tara ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a lokacin ganawarsa da AbdulAziz Altauwijari babban sakataren Asesko mai yada ilimi da al'adu ya jinjina masa kan kokarin da hukumar ke yin a yada ailimi da al'adu a duniyar musulmi.
Kamfanin dillancin labaran Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa;Irina Buku babban sakataren hukumar yada ilimi da al'adu na majalisar dinkin duniya Yunesko a ranar sha tara ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a lokacin ganawarsa da AbdulAziz Altauwijari babban sakataren Asesko mai yada ilimi da al'adu ya jinjina masa kan kokarin da hukumar ke yin a yada ailimi da al'adu a duniyar musulmi.Kungiyar hadin kan kasashen musulmi na taka rawar gani wajan yada addini da kuma yada ilimi da al'adu a duniyar kasashen musulmi da kuma a tsakanin musulmin.
745096