Bangaren kasa da kasa;taron a klojin Albert a lardin Pansiluwaniya na kasar Amerika day a hada musulmin Amerika musamman wadanda suka musulunta bayan harin sha daya ga watan satumba kuma a ranar ashirin da daya ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ne aka gudanar da wannan taron
Kamfanin dillancin labaran Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taron a klojin Albert a lardin Pansiluwaniya na kasar Amerika day a hada musulmin Amerika musamman wadanda suka musulunta bayan harin sha daya ga watan satumba kuma a ranar ashirin da daya ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ne aka gudanar da wannan taron. Burin gudanar da wannan taro shi ne sanin yawa da halin da wadanda suka musulunta a kasar ta Amerika bayan harin sha daya ga watan satumba.
745382