Bangaren al'adu da fasaha;taron tuni da zagayowar irin wannan rana da imam Hasan Askari ya yi shahada da aka gudanar a birnin Lakhunu na kasar Indiya a ranar ashirin da uku ga watan Bahaman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a cibiyar Fatima da ke yankin Tahakar Ganj na birnin.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: taron tuni da zagayowar irin wannan rana da imam Hasan Askari ya yi shahada da aka gudanar a birnin Lakhunu na kasar Indiya a ranar ashirin da uku ga watan Bahaman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a cibiyar Fatima da ke yankin Tahakar Ganj na birnin.A gurin wannan taron an gudanar da jawabai da bayanai masu gamsarwa.
745923