IQNA

13:21 - February 14, 2011
Lambar Labari: 2080735
Bangaren siyasa da zamantakewa;:Said Hasan Nasrullah babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi ta kasar Labanon a ranar laraba yau ken an a shirin da bakai ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya zai gabatar da jawabi na tunawa da shahidan gwamgwarmayar kungiyar a birnin Beirut.Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Said Hasan Nasrullah babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi ta kasar Labanon a ranar laraba yau ken an a shirin da bakai ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya zai gabatar da jawabi na tunawa da shahidan gwamgwarmayar kungiyar a birnin Beirut.zai gabatar da wannan jawabi net a hanyar kaset din video inda zai yi bayani kan abubuwan da suka shafi cikin gidan Labanon da sauran kasashen larabawa musamman sauyi da aka samu a kasar Masar.


746897
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: