Bangaren kasa da kasa, Cibiyar kula da harkokin kur'ani ta Nur ta kasar Qatar za ta shirya gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tasrki, da za a fara a cikin makonni biyu masu a birDoha fadar mulkin kasar.
Kamfanin dillancin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto rahoto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar sharq cewa, cibiyar kula da harkokin kur'ani ta Nur ta kasar Qatar za ta shirya gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tasrki, da za a fara a cikin makonni biyu masu a birDoha fadar mulkin kasar tare da halartar wakilan cibiyoyi gami da makarantun kur'ani na kasar.
Cibiyar Nur dai ita ce babbar cibiyar da ke kula da ayyuak da suka danganci kur'ani a kasar Qatar, kuma ta shirya gudanar da wannan gasa ne tare da hadin gwiwa da ma'aikatar kula da lamurran addinin muslunci ta kasar, inda aka kasa bangarorin da za agudanar da gasar zuwa kashi uku kamar yadda aka saba.
Wannan cibiyar kula da harkokin kur'ani ta Nur ta kasar Qatar za ta shirya gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tasrki, da za a fara a cikin makonni biyu masu a birDoha fadar mulkin kasar Qatar.
746454