IQNA

An Bude Makon Al'adun Iran A Birnin Islam-abad Na Kasar Pakistan

Bangaren al'adu da fasaha, An bude wani taro da aka yi wa taken makon al'adun Iran a kasar Pakistan, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tuanawa da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran.

Bangaren al'adu da fasaha, An bude wani taro da aka yi wa taken makon al'adun Iran a kasar Pakistan, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tuanawa da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na karamin ofishin jakadancin jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke birnin Islama bad na kasar Pakistan an bayyana cewa, An bude wani taro da aka yi wa taken makon al'adun Iran a kasar Pakistan, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tuanawa da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar shekaru talatin da biyu da suka gabata.

Wannan zaman taro dai yana samun halartar manyan malaman addinin muslunci da kuma masana gami da malaman jami'a da suka shahara a kasar, inda ake gabatar da jawabi da kuma raba makaloli da aka rubuta kan nasarar juyin juya halin, wanda marigayi Imam ya jagoranta day a kai ga kifar da gwamnatin sarki shah.

Bude wani taro da aka yi wa taken makon al'adun Iran a kasar Pakistan, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tuanawa da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran, na nuni ne da irin ci gaban da dangantaka tsakanin kasashen biyu ne.

747523