IQNA

Taro Kan Kafofin Yada Labarai Na Kasashen Musulmi Na Duniya

14:16 - February 17, 2011
Lambar Labari: 2082362
Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da zaman taro na yin bahasi kan matsayin kafofin yada labarai na kasashen musulmi, da kuma ayyukan da suke gudanarwa, wanda ake gudanarwa a mataki na kasa da kasa karkashin ma'aikatar harkokin raya al'adu.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ma'aikatar bunkasa al'adu cewa, an fara gudanar da zaman taro na yin bahasi kan matsayin kafofin yada labarai na kasashen musulmi, da kuma ayyukan da suke gudanarwa, wanda ake gudanarwa a mataki na kasa da kasa karkashin ma'aikatar harkokin raya al'adu ta kasar Iran.

Zaman taron zai mayar da hanaklai ne kan muhimman batutuwa da suka shafi ayyukan jarida, da hakan ya hada da gidajen talabijin da kuma na radiyo gami da jaridu da mujallu, hakan an kuma da ayyukan shafukan sadarwa na yanar gizo n akasashen musulmi.

Fara gudanar da zaman taro na yin bahasi kan matsayin kafofin yada labarai na kasashen musulmi, da kuma ayyukan da suke gudanarwa, wanda ake gudanarwa a mataki na kasa da kasa karkashin ma'aikatar harkokin raya al'adu, zai bada damar duba muhimaman lamurran sadarwa.

748986



captcha