IQNA

Musulmin kasar Switzerland Za Su Gudanar Da Babban Zaman Taronsu

12:42 - February 19, 2011
Lambar Labari: 2083158
Bangaren kasa da kasa, Babban kwamitin kula da harkokin musulmi na kasar Switzerland zai gudanar da zaman taronsa domin yin bahasi muhimman ayyuka da kuma harkokin musulmi na kasar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo ya habarta cewa, babban kwamitin kula da harkokin musulmi na kasar Switzerland zai gudanar da zaman taronsa domin yin bahasi muhimman ayyuka da kuma harkokin musulmi na kasar kamar yadda aka saba gudanarwa a kowace shekara.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zaman taron yana da matukar muhimmanci ga musulmin kasar Switzerland, kamar yadda wata majiya ta sheda cewa wannan zaman taro na alfanu har ga mutanen da suke rayuwa a cikin wasu kasashen nahiyar turai.

Babban kwamitin kula da harkokin musulmi na kasar Switzerland zai gudanar da zaman taronsa domin yin bahasi muhimman ayyuka da kuma harkokin musulmi na kasar baki daya.

Kasar Switzerland dai na daga cikin kasashen turai da suke raya kare hakkin dan adam a cikin kasashe mambobi a kungiyar tarayyar turai da suka kafa dokar hana saka hijabin Musulunci a makarantu.

749603






captcha