IQNA

An Bude Wani Zaman Taro Na Al'adu Da Addini A Birnin Karbala

10:38 - February 23, 2011
Lambar Labari: 2085116
Bangaren kasa da kasa, An bude wani zaman taro na al'adu da addini a birnin Karbala a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah tsira da amincin allah ya tabbata a gare shi a dukkanin sassa na duniya.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na nun cewa, an bude wani zaman taro na al'adu da addini a birnin Karbala a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah tsira da amincin allah ya tabbata a gare shi a dukkanin sassa na duniya musamman ma akasashen larabawa da na musulmi.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zaman taro da ka bude yana samun halartar manyan malaman addinin muslunci da kuma wakilan kungiyoyi gami dam asana daga jami'oi, inda suke gabatar da jawabai da laccoci dangane da tarihin manzon Allah (SAW) da kuma babban darasin day a zama wajibi a koya daga rayuwarsa mai albarka.

An bude wani zaman taro na al'adu da addini a birnin Karbala a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah tsira da amincin allah ya tabbata a gare shi a dukkanin sassa na duniya domin raya wadannan ranaku masu albarka.

752072



captcha