IQNA

Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Makon Wayar Da Kai Kan Musulunci A Canada

11:06 - February 23, 2011
Lambar Labari: 2085211
Bangaren kasa da kasa, Ana ci gaba da gudanar da taron makon wayar da kai matasa mabiya addinin muslunci a jami'ar Rajina da ke kasar Canada, da nufin samara da ynayi na sahihiyar fahimta kan addini muslunci.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na sheaf the an bayyana cewa, ana ci gaba da gudanar da taron makon wayar da kai matasa mabiya addinin muslunci a jami'ar Rajina da ke kasar Canada, da nufin samara da yanayi na sahihiyar fahimta kan addini muslunci maimakon ikirari da binsa b tare da saninsa.

Bayanin ya ci gaba da cewa za a kwashe mako guda ana gudanar da zaman taron, wanda zai samu halartar masana da kuma malamai gami da wakilan cibiyoyin muslumi na kasar, da ma wasu matasa wadanda ba musulmi, da suke bukatar kara samun haske kan hakikanin addinin muslunci da koyarwarsa.

Ana ci gaba da gudanar da taron makon wayar da kai matasa mabiya addinin muslunci a jami'ar Rajina da ke kasar Canada, da nufin samara da ynayi na sahihiyar fahimta kan addini muslunci da koyarwasa kan lmurran zamantakewar al'umma.

751828
captcha