Bangaren kasa da kasa, Mabiya addinin muslunci na kasar Faransa sun gudanar da babban zamansu a karo na sattin a birnin Leille, daya daga cikin manyan biranan kasar, tare da halartar masana daga sassa daban-daban.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na saphirnews an bayyana cewa, mabiya addinin muslunci na kasar Faransa sun gudanar da babban zamansu a karo na sattin a birnin Leille, daya daga cikin manyan biranan kasar, tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasar ta Faransa.
A yayin gudanar da irin wannan zaman taro, mabiya addinin musulunci suna yin kokari domin tattauna muhimman abubuwan da suke ci musu tuwo a kwarya domin samun hanyoyin warware su, kamar yadda akan gabatar da jawabai na kara karfafa juna tsakanin dukkanijn mabiya addinin muslunci.
Musulmin na kasar Faransa sun gudanar da babban zamansu a karo na sattin a birnin Leille, daya daga cikin manyan biranan kasar, tare da halartar masana daga sassa daban-daban da suke gabatar da laccoci da kuma gabatar da makaloli.
751915