Bangaren al'adu da fasaha: a ranar uku ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya hadin guiwar kungiyoyi masu kaunar Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayansa a garin Rampur da ke lardin Utarparadash a huseniyar Kal'a Mu'ali a yankin.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ranar uku ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya hadin guiwar kungiyoyi masu kaunar Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayansa a garin Rampur da ke lardin Utarparadash a huseniyar Kal'a Mu'ali a yankin.
Daga cikin wadanda suka gabatar da jawabi a gurin wannan taron karawa juna ilimi akwai hujjatul Islami Said Shadab Ahmad Nakwa wani ya yi kara a jami'ar Almustapha (SWA) al'alami kuma wannan ya yi Magana kan Siratul Nabiyi da kuma ya karanto waken yaban ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka.
752273