IQNA

Majalisar Koli Ta Yan Shi'ar Labanon Sun Bukaci Hukumta Gwamnatin Libya

Bangaren siyasa da zamantakewa;majalisar koli ta yan shi'ar kasar Labanon a daidai wannan lokacin na rashin tabbas kan makomar Imam Musa Sdre jagoran yan shi'ar kasar ta Labanon da kuma wadanda suke tare da shi bayan shekaru da dama da bacewarsa a kasar Libya sun bukaci a hukumta gwamnatin Libya wanda ita a sahun gaba kan dalilan bacewarsa .



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; majalisar koli ta yan shi'ar kasar Labanon a daidai wannan lokacin na rashin tabbas kan makomar Imam Musa Sdre jagoran yan shi'ar kasar ta Labanon da kuma wadanda suke tare da shi bayan shekaru da dama da bacewarsa a kasar Libya sun bukaci a hukumta gwamnatin Libya wanda ita a sahun gaba kan dalilan bacewarsa .Majalisar kolin ta yi nuni da cewa an yi awun gaba dad a shi ne a cikin kasar ta Libya a lokacin day a kamala wata ziyarar aiki a cikin kasar ta Libiya.


752644