IQNA

Awun Gaba Da Musa Sadre Ya Sabawa Tarihin Siyasar Duniya

12:49 - February 26, 2011
Lambar Labari: 2086449
Bangaren kasa da kasa: ta'addanci da kisan kiyashin da ke faruwa a Libya ba cika ganin irinsa ba kamar yadda awun gaba da aka yi da Musa Sdre a Lbiya ba taba ganin irinsa ba a tarihin siyasar duniya kuma iyalansa sune na farkon wadanda suka dandanin dacin azabar dabbancin Khadafi.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; : ta'addanci da kisan kiyashin da ke faruwa a Libya ba cika ganin irinsa ba kamar yadda awun gaba da aka yi da Musa Sdre a Lbiya ba taba ganin irinsa ba a tarihin siyasar duniya kuma iyalansa sune na farkon wadanda suka dandanin dacin azabar dabbancin Khadafi.A ranar hudu ga watan isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya Hura Sadre diyar Imam Musa Sdra a wani taron manema labarai da muassisar yada al'adu da binciken awun gaba da Musa Sadre ta bayyana cewa; sakamakon canji da sauye-sauyen da ke faruwa a kasar Libya suna samun labarai dangane da ma'aifinta bayan shekaru talatin da daya da tsare shi.

752449

captcha