Bangaren kasa da kasa, An kawo karshen gasar karatun kur'ani mai tsarki ta garin ra'asul khaima da ke kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar sa'ud kasimi mamba a majalisar shawara ta kasar kuma gwamnan lardin na ra'asul khaimah.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na wam an bayyana cewa an kawo karshen gasar karatun kur'ani mai tsarki ta garin ra'asul khaima da ke kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar sa'ud kasimi mamba a majalisar shawara ta kasar kuma gwamnan lardin na ra'asul khaimah da ke kasar.
Bayanin ya ci gaba da cewa dukkanin wadanda suka shiga cikin gasa sun samu kyautuka na musamman daga Sa'ud Kasimi, kuma an yi musu bikin girmama da nufin kara karfafa gwiwarsu wajen ci gaba da gudanar da aiki tukuru ta fuskacin karatu da kuma hardar kur'ani mai tsarki.
An kawo karshen gasar karatun kur'ani mai tsarki ta garin ra'asul khaima da ke kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar sa'ud kasimi mamba a majalisar shawara ta kasar kuma gwamnan lardin na ra'asul khaimah sa'ud Kasimi.
753701